Nijeriya Za Ta Yi Nasara Kan Boko Haram Ne Idan Sojoji Za Su Yake Su Da Gaske, Cewar Gwamna Zulum

“Yanzu ba da kungiyar ‘yan ta’addan Boko Haram muke yaki ba, da sojojin Nijeriya muke yaki. Domin yanzu sojoji suna aiki kafada da kafada da ‘yan Boko Haram ne shi ya sa matsalar rashin tsaro ke karuwa a Nijeriya.

Nijeriya za ta yi nasara akan ‘yan Boko Haram ne idan sojoji suna yakin ‘yan Boko Haram din da gaske”

— Gwamna Jihar Borno Farfesa Babagana Zulum.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *