Al’adar auren mata da yawa yana haifar da talauci da kuma kawo koma baya a Arewa.

A cewar Sarkin, al’adar auren mata sama da guda daya musamman ga wadanda ba su ma iya kula da mace daya ba, sannan kuma da haifar yara da yawa shi ne babban abin da ya sa yankin Arewa zai ci gaba da zama koma baya da ta bangarori da dama sannan ya qara yawan talauci da matalauta.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *