Anyi garkuwa da baburin wani matashi, an nemi kudin fansa kafin a mayarwa da matashin baburin sa da aka sace masa a jihar Kano

Shin ko kuna ganin ya dace a biya kudin fansar domin karbo wannan baburin. Ku biyomu domin jin yanda aka haihu a ragaya.

Majiya: Dala fm kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *