Ganduje ya fara nada mukamai bayan an runtsar dashi

Maigirma gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya amince da cigaba da riƙe muƙamin babban sakataren gwamnatin jihar Alhaji Usman Alhaji da Kuma babban akawu na jihar Shehu Mu’azu.

A yaune dai aka runtsar da sababbin gwamnoni a Najeriya ciki kuma harda gwamna Gandujen wanda ya koma a zagayen mulki na biyu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *