Labarai da Ɗumi-ɗuminsu..

Labarin da yake riskar Jaridar Tsanya a yammacin nan, yana nuni da cewa Gwamnan Jahar plato (Jos) Simon Lalung ya zama saban shugaban kungiyar Gwamnonin Arewa, wadda ake kira a turance northern governors Forum.

Wanda a baya gwamnan Jahar Borno kashim Shetima ke jagoranta…

Ko ya kuke kallon wannan sabon zabi da ku ƙungiyar gwamnonin ta Arewa tayi?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *