Duk abun dake faruwa a Kannywood Allah zai tambayi kowa a cikin ku wallahi ranar gobe kiyama tayaya ka taimaki addinika da daukakar da Allah ya baka ko ya baki ku daina yaudarar masoyan ku masu kaunar ku hasalima dai yadda aka hukunta rahama sadau ya kamata a hukunta amal da hadiza indai akwai shugabanci a kannywood idan Kuma babu Sai ku sanarwa Duniya sabida shi lefi sunan shi lefi.

Tayaya za’ace industry Kamar kannywood kowa abun da yaga dama yake yi wallahi gwara a gyara tun kafin komai ya lalace Zuba ido Ana munafurci ko gulma babu inda zasu kaimu in zaa gyara a gyraa kawai Amma ba zamu Zuba ido Ana cin mutuncin wasu wasu naji Dadi ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *